A cigaba da tattara sakamakon zaɓen gwamna hukumar zaɓe mai zaman kanta ta ƙasa INEC ta cigaba da karɓar sakamakon zaɓen ciko gurbinda aka gudanar a yau.

Wakilin hukumar zaɓen a ƙaramar hukumar Rogo ya bayyana cewar an lalata kayan aikin zaɓn a gurbin tattara sakamakon zaɓen na ƙaramar hukumar.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: