Sakamakon wata ƴar hayaniya da ta auku a ofishin hukumar zaɓe ta jihar Kano, jami an tsaro sun sauya taku.

Hakan ya sa jami an tsaro suka fito da kowa waje har sai wanda yake da katin shaida na hukumar zaɓe.

Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta