Babbar Kotun tarayya a jihar kano ta dakatar da gwamnatin jihar Kano da majalisar dokokin jihar na sauya kundin doka kan sarauta a Kano.

Kotun ƙarƙashin mai shari a Justice Saminu ta dakatar da yunƙurin bikin bada sandar sarauta ga sabbin sarakunan da aka ƙirƙira.
Gwamnatin jihar kano dai ta rattaɓa hannu kan samar da masarautu guda biyar bayan da majalisa ta amince kuma aka rattaɓa hannu.

Kalli dokar da kotu ta yi a kai
