Kamar yadda sanarwar hana dukkan wani gangami ko taro ba bisa yardar hukuma ba a yau ƴan sanda sun buɗe wuta kan mabiya shi a da ke tattakin ranar ashura.

An samu arangamar ƴan sanda da ƴan shi a a jihar Kaduna da Katsina
Kalli hotunan a ƙasa.


A yau ake ranar Ashura, wanda mabiya shi a ke tattaki don nuna alhinin Rasuwar Hussaini