Babbar kotun jiha ƙarƙashin mai shari a A T Badamasi ta dakatar da gwamnatin Kano bisa naɗin shugaban majalisar sarakuna biyar da aka yi.

Gwamnan Kano ya naɗa mai martaba sarkin Kano Mallam Muhammadu Sanusi ll a matsayin shugaban majalisar sarakunan Kano, bayan da ya rattaɓawa dokar hannu bisa sahalewar majalisar dokokin jihar
Kotu ta sanya ranar 17 ga watan da muke ciki don gabatar da ƙarar a gabanta.

#MujallarMatashiya
