EFCC ta fara bincikar Ma’aikatan Tsaro Kan Batan wasu kudade a Ma’aikatar tun 2008
Daga Maryam Muhammad Hukumar dake yaki da masu yiwa arzikin kasa ta’annati EFCC ta fara binciken wasu kudade da ake zargin ankarkatar dasu kimanin naira biliyan 35 a ma’aikatar tsaro…