Gwamnan jihar Kaduna ya ce tausayi da ƙoƙarin kare rayuka ne ke sakaahi ɗaukar matakin kulle a jihar.

Gwamnan ya badaa misali da yadda ake cunkoso a kasuwanni wanda ya ce idan mutum ɗaya wanda ke da cutar Corona ya shiga zai iya haifar da cutar ga dubban mutane.

Ya ƙara da cewa gara ƴan kasuwar au koma bara a kan su kamu da cutar corona.

Gwamnan Kaduna Mallam Nasir El rufa i ya ce yana duba yuuwuwar sake kulle jihar matuƙar aka cigaba da samun ƙaruwar cutar.

Leave a Reply

%d bloggers like this: