Sun shiga har gida sannan su ka tisa sarki da iyalansa su 12.

Ƴan bindigan sun sake sarkin Kajuru a ƙaramar hukumar Kajuru ta jihar Kaduna.

Maharan sun shiga garin tare da misalin karfe 12:30am na dare.

Sun tafi da sarkin da iyalansa su 12 daga ciki har da mata da yara.

Ƴan bindigan sun shiga har cikin gidan sarkin sannan su ka yi awon gaba da shi.

Sai dai ba mu ji daga bangaren mahukunta a kan lamarin ba, amma jika a gidan sarkin ya tabbatar da faruwar lamarin.

Leave a Reply

%d bloggers like this: