Ƴan Kwana-Kwana Sun Ceto Mage Da Ta Faɗa Rijiya A Kano
An ceto magen da ranta kuma ta na cikin ƙoshin lafiya. Hukumar kashe gobara a Kano ta ceto wata mage da ta faɗa rijiya. Mai magana da yawun hukumar Saminu…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
An ceto magen da ranta kuma ta na cikin ƙoshin lafiya. Hukumar kashe gobara a Kano ta ceto wata mage da ta faɗa rijiya. Mai magana da yawun hukumar Saminu…
Gwamnatin jihar Osun ta kama wani mai shekaru 43 da ya kashe ƴar cikin sa ta hanyar duka. Kwamishiniyar mata da ƙananan yara da walwalar jama’a Olubukola Olaboopa ce ta…
Babban bankin Najeriya CBN ya ce an samu raguwar samun jabun kudi a shekarar 2020 a rahoton da ya tattara. Bankin ya bayyana haka ne bayan tattara sakamako da ya…
Kamfanin mai a Najeriya NNPC ya ce kada ƴan ƙasar su matsa wajen siyan man fetur domin su na da shi a ƙasa kuma wadatacce. Mai magana da yawun kamfanin…