Dalilin Da Ya Sa Wasu Gidajen Mai A Najeriya Su Ka Ƙara Farashin Litar Fetur – IPMAN
Ƙungiyar dillalan man fetur a Najeriya IPMAN ta bayyana dalilai da ya sa aka ƙara farashin man fetur a wasu daga cikin gidajen mai a Najeriya. Shugaban ƙungiyar na yanin…