Kwamitin ganin wata a Najeriya ya tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan yau.

A sanarwar da kwamitin ya fitar a shafin da ya ke bayar da bayanan ganin wata na Faebook, kwamitin ya ce an ga watan a jihohin Bauchi, Kaduna, Legas, Abuja da sauransu.

Ganin watan Ramadan ke tabbatar da gobe Asabar ɗaya ga wata wanda ake sa ran za a fara azumi.

Tun tuni hukumomin ƙasar sasuiyya su ka tabbatar da ganin wata a ƙasar.

A halin yanzu a na jiran umarnin tare da bayanin sarkin musulmi a Najeriya domin sake tabbatar da ganin watan Ramadan yau Juma’a

Leave a Reply

%d bloggers like this: