Idan Ku Ka Bani Dama Ba Za Ku Yi Dana Sani Ba – Osinbajo Ga Ƴan Najeriya
Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo ya tabbatarwa da ƴan Najeriya cewar muddin su ka bashi damar zama shugaban ƙasa ba za su taɓa yin dana sanin zaɓensa ba. Farfesa…