Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje ya taya tsohon gwamnan jihar Legas Bola Ahmed Tinubu murnar lse zaɓn fidda gani.

Gwamnan ya taya murnan ne bayan Bola Tinubu ya lse zaɓen fidda gwani da ƙuri’u sama da dubu ɗaya.
Ganduje ya bayyana nasarar Bola Tinubu a matsayin nasarar ƴan Najeriya.

Ko a ranar Talata sai da Gnduje ya jadaddada cewa Bola Tinubu ne zai lashe zaɓen fidda gani da jam’iyyar APC ke gudanarwa.
