A Kama Duk Wanda Ya Je Belin Tsagera – Mohammed Bello
Ministan babban birnin tarayya Abuja Mommmed Bello ya umarci jami’an tsaro su kama duk wani da ya je belin mai laifi a wajensu. Ministan ya bayyana haka ne a Abuja…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ministan babban birnin tarayya Abuja Mommmed Bello ya umarci jami’an tsaro su kama duk wani da ya je belin mai laifi a wajensu. Ministan ya bayyana haka ne a Abuja…
Hukumar jin daɗin alhazai a jihar Neja ta buƙaci maniyyata aikin hajji waɗanda ba su yi riga-kafin cutar Korona ba ba su gaggauta yi kafin lokaci ya ƙure. Babban sakatare…
Fitaccen malamin addinin musulunci a Najeriya Sheik Ahmad Gumi ya shawarci gwamnatin ƙasar da ta samar da hukumar domin kula da matsalolin fulani. Mlamin ya ce akwai buƙatar samar da…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta fara bincike domin lalubo hanyoyin da za a samar da sauƙin kayyakin masarufi a faɗin ƙasar. Ministar kuɗi da kasafi a Najeriya Zainab Shamsuna…
Rundunar yan sandan Jihar Nassarawa ta tabbatar da kubutar yayan tsohon shugaban hukumar ƙidaya a Najeriya NPC daga hannun yan bindiga ajiya Laraba. Mai magana da yawun rundunar yan sandan…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun kone wasu motoci Takwas akan hanyar Kaduna zuwa Birnin gwari a Jihar ta Kaduna. ‘Yan bindigan sun aikata ta’addancin ne a safiyar…
Kungiyar fulani makiya reshen kudu maso gabas ta tabbatar da kinsan ‘yan kungiyar mutum hudu da wasu ‘yan bindiga su ka yi a ranar Litinin a Jihar Anambra. Shugaban kungiyar…
A yayin da wani rikici ya barke a tsakanin wasu kungiyoyin ‘yan bindiga biyu a Jihar Zamfara sun hallaka wasu manya biyu daga cikin su da kuma yaran 15. Lamarin…
Gwamnan Jihar Legas Babajide Sanwo Olu ya bayyana cewa dokar haramta hawa baburan Achaba da aka sanya a Jihar za ta fara aiki ne a yau Laraba. Daga cikin kananan…
Shugaban kasa Muhammad Buhari ya sanarwa da gwamnonin jam’iyyar su ta APC cewa shine wanda zai tsayar da dan takarar shugabancin Najeriya a shekarar 2023 mai kamawa. Shugaban ya bayyana…