Aiki Da Tsaffin Jami’an Tsaron Da Su Ka Yi Ritaya Ne Kaɗai Zai Kawo Karshen Matsalar Tsaro – Matawalle
Gwamantin Jihar Zamfara ta buƙaci gwamantin tarrayya da ta sahale mata domin dawo da tsaffin ma’akatan tsaro da suka ritaya daga bakin aiki. Gwamnan jihar Bello Matawalle shi ne ya…