Bayan Ganduje Ya Samu Lambar Yabo Wajen Yaƙi Da Korona, Gwamnatin Kano Ta Sanya Hannu Da Manyan Ƙungiyoyi Don Bunƙasa Ɓangaren Lafiya
Gwamnatin jihar Kano ƙarƙashin gwamna Abdullahi Umar Ganduje ta sanya hannu a kan wata yarjejeniya domin bunƙasa bangaren lafiya a jihar. Gwamnatin Kano ta sanya hannu a yarjejeniyar tsakaninta da…