Za’a Tsaurara Matakan Tsaro Saboda Bikin Kirsimeti A Kwara
Rundunar ‘yansandan Jihar Kwara ta kafa wasu matakan tsaro da nufin tabbatar da an yi bukukuwan Kirsimeti a jihar cikin kwanciyar hankali. Wata sanarwa da kakakin ‘yan sandan rundunar ‘yansandan…