Zaɓaɓɓen shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci jami’an ƴan sanda dasu gudanar da cikakken bincike dangane da zaɓen da aka gudanar a jihar Adamawa.

Hakan na ƙunshe a wata sanarwa da Bola Ahmed Tinubu ya sanyawa hannu a yau Laraba.
A sanarwar, ya buƙaci dukkanin mutanen dasu ka yi nasarar a zaɓen da aka kammala makon jiya, dasu haɗa hannu domin samar da cigaba a ƙasar.

Sai dai duk da taya mura da ya yi ga mutanen da suka yi nasara a zaɓen cike gurbi, Tinubu ya buƙaci yan sanda dasu sakamakon ruɗani daya dabaibaye shi.

Idan ba a manta ba, an sanar da sakamakon zaɓen gwamna a jihar Adamawa, sai dai daga bisani hukumar zaɓe ta ƙasa ta soke sakamakon da aka ayyana, tare da dakatar da shugaban hukumar na jihar.
Akwai zarge-zarge da dama da su ka dabaibaye zaɓen wanda hakan ya sa aka
gudanar da cikakken bincike a kan zaɓen gwamna da aka yi a jihar Adamawa sakamakon ruɗani daya dabaibaye shi.
Idan ba a manta ba, an sanar da sakamakon zaɓen gwamna a jihar Adamawa, sai dai daga bisani hukumar zaɓe ta ƙasa ta soke sakamakon da aka ayyana, tare da dakatar da shugaban hukumar na jihar.
Akwai zarge-zarge da dama da su ka dabaibaye zaɓen wanda hakan ya sa aka sauya wasu shugabanni a hukumomin tare da gayyatar wasu domin jin bahasi a dangane da hakan.