Zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya sha alwashin biyan isashen albashin ma’aikatan ƙasar

Tinubu wanda ya bayyana haka a wani saƙo da ya wallaafa a shafin tuwita, a wani salo na taya maaikata murnar zagayowar ranarsu.
Ya ce zai yi hakan ne domin ganin an yaƙi talauci ta ɓangaren.

Ya ƙara da cewa kula da inganta rayuwar ma’aikata na daga cikin manufar da yake fatan aiwatarwa a mulkinsa.

Bola Tinubu ya ce akwia buƙatar haɗin kan ƴan Najeriya domin ganin an ƙara kula da walwalar ma’aikatan Najeriya.
Sannan ya ce hakan zai taimaka wajen kawar da nuna bambancin addini, kabila, tare da samar da haɗin kai a tsakanin yan
Ya ƙara da cewa kula da inganta rayuwar ma’aikata na daga cikin manufar da yake fatan aiwatarwa a mulkinsa.
Bola Tinubu ya ce akwia buƙatar haɗin kan ƴan Najeriya domin ganin an ƙara kula da walwalar ma’aikatan Najeriya.
Sannan ya ce hakan zai taimaka wajen kawar da nuna bambancin addini, kabila, tare da samar da haɗin kai a tsakanin yan ƙasar.