Ya Kamata A Dinga Jefe Ƴan Luwaɗi Da Maɗigo – Shugaban Ƙasar Burundi
Shugaban kasar Burundi, Evariste Ndayishimiye ya bayyana matakin da ya kamata a rinka dauka kan masu neman maza waɗanda aka fi sani da ‘yan luwadi. Evariste ya ce kamata ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Shugaban kasar Burundi, Evariste Ndayishimiye ya bayyana matakin da ya kamata a rinka dauka kan masu neman maza waɗanda aka fi sani da ‘yan luwadi. Evariste ya ce kamata ya…
Hukumar Jin Dadin Alhazai ta Kasa (NAHCON) ta bayyana damuwa kan matsalar rashin biyan kudaden aikin hajjin bana. Akwai alamun cewa yawan kujerun da aka ware wa hukumar na dubu…
Gwamnan jihar Kono, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya damƙa kananan yara bakwai a hannun iyayensu, waɗanda aka sato daga jihar Bauchi. Hakan na kunshe a wata sanarwa da kakakin gwamna,…
Wasu da ake zargi yan bindiga ne sun sace mutane 39 bayan sun kashe mutum huɗu a wasu yankunan Abuja da kuma Jihar Neja. A ranar Juma’a ’yan bindiga suka…
Shugabannin ƙananan hukumomi 44 na Kano sun maka gwamnatin jihar a gaban babbar kotun tarayya mai zama a Abuja kan yunkurin gina gadoji biyu. Shugabannin sun kai ƙarar gwamnatin Abba…
Iyayen daliban jami’ar tarayya da ke Gusau a jihar Zamfara, sun kai kukansu zuwa gaban gwamnatin Bola Ahmed Tinubu. Wadannan Bayin Allah sun roki gwamnatin tarayya ta ceto ‘ya ‘yansu…
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ba da umarnin biyan ma’aikatan gwamnatin jihar da na kananan hukumomi albashinsu wata guda a matsayin kyautar karshen shekara. A yau Juma’a Gwamna Lawal…
Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kama wani matashi mai suna Salisu Adamu dan shekara 18 daga Danbatta Kano. Rundunar ta kama Adamu bisa zarginsa da kitsa sace…
Akalla ‘yan sanda biyu ne ake zargin an kashe tare da yin garkuwa da wasu mutane, yayin da ‘yan bindiga suka kai farmaki jihar Anambra. Wani mazaunin garin Uga da…
Gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya sanya hannu a kan kudirin dokar samar da jami’an tsaron al’umma a Sokoto. A ranar 21 ga watan Disamba ne majalisar dokokin jihar ta…