Babban Ministan Birnin Tarayya Nyesom Wike Ya Umarci Da A Rufe Haramtattun Asibitocin Da Ke Abuja
Babban ministan birnin tarayya Abuja Nyesom Wike ya umarci da a rufe asibitocin da su ke ba bisa ka’ida da kuma haramtattun jami’an lafiya a faɗin birnin tarayya Abuja. Babban…