Gwamnatin Kano Ta Haramta Zangaa-Zagar Rushe Masarautun Jihar
Gwamnatin jihar Kano ta haramta duk wani taron jama’a da aka yi niyyar gudanar da zanga-zanga a cikin jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin jihar Kano ta haramta duk wani taron jama’a da aka yi niyyar gudanar da zanga-zanga a cikin jihar. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da…
Al’ummar garin Kuchi da ke ƙaramar hukumar Munya a jihar Neja sun nuna fargabarsu bisa ga yadda ƴan bindiga su ka tare a garin. Kwanaki hudu kenan ƴan bindigan su…
Gwamnatin jihar Kwara ta ce ta ƙama mabarata 158 tare da mayar da su zuwa jihohinsu na asali. Gwamnan jihar Abdurrahman Abdurrazaƙ ne ya bayyana haka ta bakin kwamishinar cigaban…
Ƙungiyar kwadago a Najeriya ta yi watsi da sabon farashin albashi da gwamnatin ta sanar na naira 60,000 a matsayin mafi ƙaranci. Gwamnatin ta yi karin naira dubu uku a…
Majalisar dokokin Najeriya ta amince da dawo da tsohon taken kasa da aka kirkira a shekarar 1960. Ƙudirin ya samu sahalewar majakissar wanda kae jira shigaban kasa ya saka hannu…
Gwamnatin tarayyar Najeriya na shiri shirin yin gyara a dokar da ta kafa hukumar kashe gobara ta ƙasa. Ministan harkokin cikin gida Olubunmi Tunji Ojo ne ya sanar da haka…
Wata babbar kotun jihar Kano ta dakatar da dakatar da jami’an tsaron soji, DSS da ƴan sanda daga barin gidan sarki na Ƙofar Kudu bayan da sarkin Kano Muhammadu Sanusi…
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan Jihar Kogi ta tabbatar da Usman Ododo a matsayin halastaccen gwamnan Jihar, inda ta yi watsi da karar da jam’iyyar SDP ta shigar gabanta tana…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da barkewar rikici tsakanin wasu Manoma da makiyaya a Jihar. Mai magana da yawun rundunar yan sandan Jihar Lawan Shiisu Adam ne ya…
Rundunar ‘yan sandan Jihar Katsina ta musanta wani rahoto da ke yawo cewa ‘yan bindiga sun kai hari Jihar, inda suka hallaka mutane 40 a makon da ya gabata. Kakakin…