Majalisa Ta Buƙaci Tinubu Ya Sauke Shugaban Hukumar Man Fetur Bisa Kalamansa Kan Matatar Man Dangote
Majalisar wakilai a Najeriya ta buƙaci shugaba Bola Ahmed Tinubu ya gaggauta cire shugaban hukumar kula da mai ta ƙasa. Hakan na zuwa ne bayan da majalisar ke fara bincike…