Yan Sanda Sun Kama Yan Fashi Da Masu Garkuwa 200 A Anambra
Rundunar ya sanda a Jihar Anambra ta kama mutane 200 da ta ke zargi da aikata laifuka daban-daban. Sannan yan sandan sun kwato makamai daga ciki akwai bindigu kirar AK47…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar ya sanda a Jihar Anambra ta kama mutane 200 da ta ke zargi da aikata laifuka daban-daban. Sannan yan sandan sun kwato makamai daga ciki akwai bindigu kirar AK47…
Kamfanin mai a Najeriya NNPC ya magantu dangane da dogon layi da ake fama a wasu gidajen man sanadin karancinsa a Najeriya. Shugaban sashen sadarwar a kamfanin Olufemi Soneye ne…
Wasu ‘yan ta’adda sanye da hijabi a Jihar Katsina sun yi garkuwa da mutane 26 a karamar hukumar Safana da ke Jihar. Maharan sun yi garkuwa da mutanen ne a…
Gwamnatin Jihar Kano ta bayar da umarnin kama dukkan wata kungiya da aka samu ta na tallafawa ko kuma kare hakkin masu auren Jinsi a Jihar. Gwamnatin karkashin jagirancin Jihar…
Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin tarayya Abuja ta dage sauraron karar da tsohon gwamnan Jihar Nasir El’Rufa i ya shigar da majalisar dokokin Jihar da Antoni Janar…