Gwamnatin Taraba Za Ta Fara Biyan Ma’aikatan Jihar Mafi Karancin Albashi
Gwamnatin Jihar Taraba ta bayyana cewa ya zuwa yanzu shirye-shiryen ta sun yi nisa na fara biyan ma’aikatan Jihar Naira 70,000 a matsayin mafi karancin albashi a Jihar. Gwamnan Jihar…