Mataimakin shugaban kasa Sanata Kashim Shettima ya yi sammacin ƙaramin ministan mai da shugaban kamfanin mai na ƙasa NNPC kan tsadar mai a ƙasar.

Sanata Kashim Shettima ya gayyacesu ne don bagatatan.


A zaman akwai mashawarcin shugaba ƙasa Malam Nuhu Ribadu.
Ganawar dai ta haɗa da wasu manyan mukarraban gwamnatin tarayya.
Ana zargin zaman za a yi ne don tattauna batun da ya shafi tashin farashin man fetur a ƙasar.
Ko da cewar gwamnatin tarayya ta ce ba ita t umarci kamfanin mai na NNPC ya ƙara kuɗin man fetur ba.