Ba Mu Kara Kudin Harajin VAT Ba
Gwamnatin tarayya ta musanta zargin da ake yi mata na karin kudin haraji a VAT ba. Ministan kudi Wale Edun ne ya bayyana hakan a safiyar yau Litinin, inda ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Gwamnatin tarayya ta musanta zargin da ake yi mata na karin kudin haraji a VAT ba. Ministan kudi Wale Edun ne ya bayyana hakan a safiyar yau Litinin, inda ya…
Jami’an tsaron hukumar farin kaya ta DSS ta kama shugaban ƙungiyar ƙwadago a Najeriya NLC Joe Ajaero. Rahotanni sun nuna cewar an kama shugaban ne yau a filin sauka da…
Gwamnatin jihar Kano ta soke komawar ɗalibai makaranta ranar Litinin. Hakan na kunshe a wani sakon murya da kwamishinan ilimi a jihar Umar Haruna Doguwa ya sanar. Ya ce an…
Rundunar ƴan sandan jihar Kaduna ta samu nasarar kama wasu mutane 11 da ake zargi da garkuwa da mutane. Sannan rundunar ta kwato makamai da kuɗaɗe daga hannunsu. Hakan na…
Ƙaramin ministan ilimi a Najeriya Dakta Yusuf Sununu ya ce gwamnatin tarayya ba ta hana dalibai yan ƙasa da shekara 18 rubuta jarrabawa ba. Ministan ya ce gwamnatin ba ta…
Mutane 20 ake fargabar sun mutu yayin da mutane 3,000 su ka rasa muhallinsu a jihar Yobe. Shugaban ƙaramar hukumar Bade Babagana Ibrahim ne ya bayyana haka ya ce lamarin…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya ce tsauraran matakai masu wahala da ake dauka a ƙasar zai taimaka wajen cigaban kasar ne. Tinubu na wannan jawabi ne a ƙasar China…
Gwamnatin tarayya a Najeriya ta ce mutanen da su ke da lambar zama ɗan ƙasa ta NIN ne kaɗai zasu amfana da shinkafar da za ta siyar naira 40,000 buhu…
A cewar kamfanin, a halin yanzu man fetur na nemawa kansa farashi ne a kasuwa. Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya ce fetur da kansa ne zai nemawa kansa farashi…