Bayan Ɓarkewar Zanga-zangar Kan Tsadar Man Fetur Gwamnan Jihar Kwara Ya Bayar Da Umarnin Fito Da Manyan Motoci Da Ɗaukar Mutane Kyauta
Gwamnan jihar Kwara Abdurrahman Abdurrazak ya bayar da umarnin fitar da motoci a kwaryar birnin jihar don saukaka harkar sufuri. Gwamnan ya bayar da umarnin ne bayan da jama’a ke…