A Fara Magance Matsalar Yara Da Ba Sa Zuwa Makaranta Idan Ana Buƙatar Tsaro -Obasanjo
Tsohon shugaban Najeriya Chief Olusegun Obasanjo ya yi gargadi kan cewar matuƙar ba a kawar da matsalar yara da ba sa zuwa makaranta ba matsalar tsaro za ta ci gab…