Yahya Bello Ya Nemi Daukin Tinubu Da Ya Shiga Tsakaninsa Da EFCC
Tsohon gwamnan jigar Kogi Yahaya Bello ya yi kira ga shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya shiga tsakani a rikicinsa da hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tsohon gwamnan jigar Kogi Yahaya Bello ya yi kira ga shugaban ƙasa Bola Tinubu da ya shiga tsakani a rikicinsa da hukumar yaƙi da masu yiwa tattalin arzikin kasa zagon…
Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa ta haramta yin noma akan hanyoyin shanu da filayen kiwo na Jihar daga karshen daminar nan ta bana. Sakataren gwamnatin jiha Alhaji Abdullahi…
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal Dare ya ce shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da mashaawarcinsa kan sha’anin tsaron ƙasa na da masaniya kan zargin tsohon gwamnan kuma ƙaramin ministan tsaro…
Fadar shugaban Najeriya ta ce za a yi sauye sauye a mukaman da shugaban ya bai wa masu dafa masa sha’anin mulkin ƙasar. Da alama dai za a tantance kokarin…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Kasa NDLEA ta bayyana cewa ta samu nasarar kama wani mutum dauke da hodar iblis mai nauyin kilogiram 19.4 wadda kudin ta…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta Kasa NDLEA ta tabbatar da kai samame wasu daga cikin kasuwannin Maiduguri domin bincike akan abinci da magani da ake sayarwa a…
‘Yar takarar gwamna a karkashin jam’iyyar APC a Jihar Adamawa Sanata Aisha Dahiru Ahmad Binani ta bayar da tallafin Naira miliyan 50 ga waɗanda ambaliyar ruwa ta shafa a garin…
Rundunar ‘yan sanda Jihar Borno ta tabbatar da mutuwar kimanin mutane hudu bisa kifewar jirgin kwalekwale da aka samu a cikin Karamar Hukumar Dikwa ta Jihar. Mai magana da yawun…
Karamin Ministan tsaro kuma tsohon gwamnan Jihar Zamfara Muhammad Bello Matawalle Bello Matawalle ya bayyana cewa ya taimaki gwamnan Jihar Zamfara mai ci Dauda Lawal Dare a lokacin da hukumar…
Shugaban rukunin Kamfanonin Dangote Alhaji Aliko Dangote ya bayyana cewa Bai kamata a ci gaba da biyan tallafin man fetur a Najeriya ba domin mutane ba sa amfana da shi.…