Kwalara, Masaƙo Da Amai Da Gudawa Sun Kashe Mutane 693 A Najeriya
Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce mutane 693 ne su ka mutu samakamon cutukan mashaƙo, lassa da cutar amai da gudawa. Hukumar ta ce lamarin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar yaƙi da cutuka masu yaɗuwa a Najeriya NCDC ta ce mutane 693 ne su ka mutu samakamon cutukan mashaƙo, lassa da cutar amai da gudawa. Hukumar ta ce lamarin…
Rundunar ƴan sandan Najeriya za ta aike da jami’anta 35,000 jihar Edo domin bayar da tsaro a yayin zaɓen da za a yi a jihar. Babban sefeton ƴan sandan Najeriya…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bai wa hukumar bayar da agajin gaggawa umarnin kai agaji a jihar Borno. Hakan na kunshe a wata sanarwar da mai bashi shawara na…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun ƙwayoyi a Najeriya NDLEA reshen jihar Kano ta musanta labarin da ake yaɗawa cewar ta samu ƴan takarar shugabannin ƙananan hukumomi da ke ta’ammali…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya bai wa hukumar bayar da agajin gaggawa umarnin kai agaji a jihar Borno. Hakan na kunshe a wata sanarwar da mai bashi shawara na…
Babban hafsan tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya lashi takobin kama fitaccen mai garkuwa da mutanen nan Bello Turji. Janar Chiristopher Musa ya umarci jami’an soji da su yi duk…
Shugaban hukumar kula da aikin ɗan sanda a Najeriya DIG Hashimu Argungu mai ritaya ya gargaɗi jami’an da su kaucewa shiga hurumin haya, filaye da hurumin aure. A cewar shugaban…
Jam’iyyar PDP ta Kasa ta bayyana cewa abun takaici ne yadda gwamnatin tarayya ta Kama ‘yan Kasar da suka fito zanga-zangar tsadar rayuwa da a gudanar a fadin Kasar a…
Wasu da ake zargi ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wasu ma’aikatan jinya guda biyu mata, tare da marasa lafiya da dama, a lokacin da suka kai hari wani…
Hukumar tsaron farin kaya ta DSS ta kai sumame ofishin kungiyar SERAP mai rajin kare tattalin arzikin Najeriya da ke Abuja. Jami’an na DSS sun kai sumame ofishin ne sa’o’i…