Jam’iyyar PDP Ta Lashe Zaɓen Ƙananan Hukumomin A Jihar Akwa Ibom APC Ta Yi Watsi Da Sakamakon
Hukumar zabe mai zaman kanta a jihar Akwa Ibom ta sanar da sakamakon zaben kananan hukumomi a jihar. Hukumar ta ce jam’iyyar PDP ce ta lashe zaben kujerun da aka…