‘Yan Sanda A Katsina Sun Ceto Mutanen Da Aka Yi Yunkurin Garkuwa Da Su
Rundunar yan sandan Jihar Katsina ta samu nasarar kubtar da wasu mutane da ‘yan bindiga suka yi yunkurin yin garkuwa da su a wasu daga cikin ƙananan hukumomi biyu na…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Rundunar yan sandan Jihar Katsina ta samu nasarar kubtar da wasu mutane da ‘yan bindiga suka yi yunkurin yin garkuwa da su a wasu daga cikin ƙananan hukumomi biyu na…
Babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja ta tabbatar da Julius Abure a matsayin shugaban jam’iyyar Labour Party ta Kasa. A zaman yanke hukuncin da Kotun ta yi a…
Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya mika sakon ta ya murnarsa ga gwamna Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf bisa samun lambar yabo da…
Majalisar Dattawan ta Kasa ta maince da naɗin Farfesa Abdullahi Saleh Pakistan a matsayin sabon shugaban hukumar jindadin alhazai ta Kasa NAHCON. Majalisar ta amince da zaman nadin na shi…
Gwamnatin tarayya ta bayyana bude shafi da matasan kasar za su iya samu Keke Napep wato adaidaita Sahu mai amfani da iskar gas ta CNG wanda za ta bayar nan…
Malaman Makarantun Firamare na Babban Birnin Tarayya da ke karƙashin Ƙungiyar Malamai ta Kasa NUT sun janye daga yajin aikin da suka shiga tun a ranar 18 ga watan Satumba.…
Gwamnan jihar Katsina Malam Umar Dikko Radda ya bayar da umarnin kara daukan mataki domin cigaba da kawar da masu garkuwa da mutane a Jihar. Radda ya bayyana hakan ne…
Hukumar alhazai ta kasa NAHCON ta bayyana cewa gwamnatin tarayya ba za ta tallafa wa alhazan shekarar 2025 mai zuwa ba. Hukumar ta bayyana cewa mafi akasarin tallafin da gwamnati…
Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayyana cewa cin hanci da rashawa ne ya kassara Najeriya wanda hakan ya hana ta cigaba. Shugaba Tinubu ya bayyana haka ne a taron da…