Jam’iyyar APC a Najeriya ta ce shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ba zai jingine kudirin da ya dauka na gyaran kasa tare da komawa baya ba....
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bai wa dilallan man fetur izinin fara siyo mai kai tsaye daga matatar mai ta Dangote. Gwamnatin ta ce daga yanzu...