Gwamnatin Ekiti Ta Karrama Wasu Daga Cikin Ma’aikatanta
Gwamnan Jihar Ekiti Biodun Oyebanji ya karrama zakwakuran ma’aikatan Jihar, bisa jajircewar da suke nunawa a yayin ayyukansu. Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin wani taro da kungiyar ma’aikatan…