Yadda Ƴan Bindiga Su Ka Tarwatsa Masallata A Masallacin Juma’a Na Katsina
Wasu da ake kyauta zaton yan bindiga ne sun tarwatsa masu sallar juma’a a jihar Katsina. Yan bindigan dauke da muggan makamai sun shiga kauyen Dan Ali da ke karamar…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Wasu da ake kyauta zaton yan bindiga ne sun tarwatsa masu sallar juma’a a jihar Katsina. Yan bindigan dauke da muggan makamai sun shiga kauyen Dan Ali da ke karamar…
Fitaccen mai garkuwa da mutanen nan Bello Turji ya ce shi ba ya tsoron mutuwa ko a kasheshi. Turji kuma bukaci a yi sulhu domin samar da zaman lafiya a…
Babbar kotun tarayya da ke Abuja ta hana jami’an hukumar kula da lafiyar ababen hawa ta VIO kamawa, tsarewsa ko cin tarar ababen hawa. Kotun karkashin mai sharia Juctice Evelyn…
Rundunar ƴan sanda a jihar Yobe ta fara bincike kan zargin wani jami’in dan sanda da a cakawa wani wuka a kan naira 200. Kwamishina yan sanda a jihar Garba…
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu Sanata Ali Ndume ya bukaci shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da ya yi amfani da sojin haya don murkushe mayaƙan Boko Haram. Ndume ya…
Hukumar ƙididdiga a Najeriya ta ce an samu raguwar shigo da man fetur Najeriya da lita biliyan 3.5 a shekara guda. Wani rahoto da hukumar ta fitar jiya Talata, ta…