Rundunar ‘Yan Sandan Delta Sun Kama Kansilan Da Yayi Yunkurin Garkuwa Da Wata Mata
Rundunar ƴan sandan Jihar Delta ta tabbatar da kama wani tsohon kansila a Jihar bisa zarginsa da hannu a yunkurin yin garkuwa da mutane. Jami’an sun kama tsohon kansilan ne…