Ina Goyan Bayan Dukkan Tsare-tsaren Tinubu – Dogara
Tsohon shugaban Majalisar wakilai Yakubu Dogara ya yaba da salon yadda shugaban Kasa Bola Tinubu ke tafiyar da salon mulkinsa. Acewar Dogara yana goyan bayan dukkan tsare-tsaren Tinubu da ya…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Tsohon shugaban Majalisar wakilai Yakubu Dogara ya yaba da salon yadda shugaban Kasa Bola Tinubu ke tafiyar da salon mulkinsa. Acewar Dogara yana goyan bayan dukkan tsare-tsaren Tinubu da ya…
Jam’iyyar PDP ta Kasa ta musanta batun da ke yawo cewa tana neman hadin kan tsohon shugaban Kasa Goodluck Jonathan, don yi mata takarar shugaban Kasa, a kakar zaben shekarar…
Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zulum ya bayar da umarnin fara biyan ma’aikatan Jihar Albashin watan Disamban da muke ciki. Gwamnan ya ce bai’wa ma’aikatan albashin hakan zai taimaka musu…
Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani ya nada bai bashi shawara kan harkokin Kananan hukumomin Jihar. Gwamnan ya nada Kabiru Yakubu Jarimi ne a matsayin wanda ya kasance tsohon shugaban…
Shugaban Jam’iyyar APC na Kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje, ya sha alwashin cewa Jam’iyyarsu ta APC za ta kwace mulkin Jihar Rivers daga hannun Jam’iyya mai mulki ta PDP a…
Shugaban Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa INEC Farfesa Mahmood Yakubu, ya musanta rahotannin da ake yaɗawa cewa ya rigamu gidan gaskiya. Mahmud ya bayyana hakan ne a yau…
Majalisar dokokin Kasar Koriya ta Kudu ta tsige shugaban Kasar Yoon Suk-Yeol bisa bayyana dokar mulki sojin da ya sanya a Kasar wadda kuma ta haifar da bore a ƙasar.…
Rundunar sojin Najeriya sun samu nasarar korar ‘yan sabuwar kungiyar Lakurawa da dama daga Kasar. Mukaddashin babban kwamandan runduna ta Takwas ta sojin Najeriya da ke Jihar Sokoto Birgediya Janar…
Gwamnatin tarayya ta kaddamar da shirin bayar da tallafin kayan noman alkama domin kara bunkasa harkokin noman a Kasar da kuma rage dogaro da shigo da kayan abinci daga kasashen…
Tsohon shugaban hukumar tattara kuɗaɗen shiga a Najeriya Muhammad Nani ya ce mutane ba su fahimci sabon tsarin haraji da ake son yi wa gyaran fuska a majalisa ba A…