Amurka Ta Dakatar Da Bayar Da Taimako Ga Kasashen Duniya
Ƙasar Amurka ta dakatar da bayar da duk wani taimako ga ƙasashen duniya, a cikin wata sanarwa da aka fitar a jiya Juma’a. Sai dai ƙasar ta Amurka ta ce…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Ƙasar Amurka ta dakatar da bayar da duk wani taimako ga ƙasashen duniya, a cikin wata sanarwa da aka fitar a jiya Juma’a. Sai dai ƙasar ta Amurka ta ce…
A gobe Lahadi ne shugaban Kasa Bola Tinubu zai bar birnin tarayya Abuja zuwa birnin Dares Salaam na Kasar Tanzaniya, don halartar taron shugabannin Afirka kan makamashi. Mai magana da…
Ƙungiyar jam’iyyar APC ta Arewa ta Tsakiya ta sake aikewa da gwamnan Jihar Filato Caleb Muftwang Bukatar komawa jam’iyya mai mulki ta APC. A wata sanarwa da shugaban kungiyar Saleh…
Malamin addinin Musuluncin nan Sheikh Ahmad Mahmud Gumi ya bayyana cewa, idan hukumomin tsaro sun haɗa ƙarfi za su iya magance matsalar tsaron da ta addabi arewacin Najeriya. A tattaunawarsa…
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane Biyar a lokacin da suka kai hari Kauyen Akansan-Garmadi da ke yankin Rumaya a cikin karamar hukumar Kauru ta Jihar Kaduna.…
Wasu yan bindiga sun bukaci a biya Naira miliyan 540 don fansar wani ma’aikacin jinya, da kuma wasu mutane da su ka yi garkuwa da su a wani asibiti da…
‘Yan sanda a Jihar Ondo sun gurfanar da wani matashi a gaban Kotu sakamakon hallaka mahaifinsa da yayi. Matashi mai shekaru 32 ya hallaka mahaifinsa nasa ne mai shekaru 68,…
Asusun tallafawa yara da mata na majalissar dinkin duniya UNICEF ya jaddada kokarinsa na goyon baya, don rage adadin yaran da ba sa zuwa makaranta a jihohin Jigawa, Kano da…
Rundunar yan sanda a Kano ta kama shugaban hukumar karbar korafe-korafen al’umma da hana cin hanci da rashawa ta jihar Kano wato Muhuyi Magaji Rimingado, rundunar ta damke shugaban hukumar…
Babban Hafsan Tsaron Najeriya Janar Christopher Musa ya bayyana cewa rikakken dan bindiga Bello Turji na son mika wuya ga jami’an tsaro bayan ruwan wuta da sojoji suka tsananta kai’wa…