Batagari Sun Lalata Layin Wutar Lantarki Da Ke Bai’wa Wasu Sassan Abuja
Hukumar rarraba hasken wutar lantarki ta Kasa ta bayyana cewa wasu batagari sun sace tare da lalata layin da ke samar da wutar lantarki a wasu daga cikin sassan birnin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Hukumar rarraba hasken wutar lantarki ta Kasa ta bayyana cewa wasu batagari sun sace tare da lalata layin da ke samar da wutar lantarki a wasu daga cikin sassan birnin…
Jam’iyyar Labour Party na Kasa ta musanta Jita-jitar da ke cewa gwamnan Jihar Abia Alex Otti zai sauya sheka daga jam’iyyar zuwa jam’iyyar APC. Sakataren yada labaran jam’iyyar na Kasa…
Wasu masu damfara ta kafar yanar gizo sun hallaka wani jami’in hukumar yaki da masu yiwa tattalin arzikin Kasa zagon Kasa ta EFCC tare da jikkata abokin aikinsa a Jihar…
Sanata mai wakiltar Borno ta Kudu sanata Ali Ndume ya bayyana cewa nazarin da gwamnonin Kasar nan suka yi akan kudurin dokar haraji abu ne mai kyau matuka. Ndume ya…
Kwamishinan Kananan Hukumomi da masarautu na Kano Alhaji Tajo Othman ya ce ya mayarwa da gwamnatin kano rarar naira miliyan 100 sakamakon yawan da kudin suka yi, wajen sayan kayan…
Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa daga watan nan na Janairu 2025 za ta fara turawa Kananan hukumomin Kasar kudade kai Tsaye. Hadimin shugaba Tinubu na musamman kan yada labarai Sunday…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce za a kammala aikin titin Kano zuwa Kaduna zuwa Abuja cikin watanni 14 masu zuwa. Ministan yaɗa labarai da wayar da kai Mohammed Idris ne…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce akwai yiwuwar ƙara kudin kiran waya da data da aika sakonni da kaso 30 zuwa 60. Ministan sadarwa na ƙasa Dakta Bosun Tijani ne ya…
Mataimakin shugaban Najeriya Sanata Kashim Shettima ya jagoranci shugabannin majalisa da shugabanin tsaro zuwa taron tunawa da yan mazan jiya. An gudanar da taron ne yau Laraba a Abuna domin…
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da wasu mutane a lokacin da suka kai hari babban Asibitin garin Kankara da ke Jihar Katsina. Maharan sun kai harin ne a cikin…