Helkwatar Tsaro Ta Ce Mayaƙan ISWAP Sun Hallaka Sojoji Shida A Borno
Helkwatar tsaro a Najeriya ta tabbatar da kisan jami’an soji shida a wani hari da mayakan Iswap su ka kai wa jami’an a sansaninsu a jihar Borno. An kai harin…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Helkwatar tsaro a Najeriya ta tabbatar da kisan jami’an soji shida a wani hari da mayakan Iswap su ka kai wa jami’an a sansaninsu a jihar Borno. An kai harin…
Shugaban Karamar Hukumar Nassarawa a Jihar Kano Yusuf Imam wanda aka fi sani da Ogan Boye, ya nada mutane 60 a matsayin masu taimaka masa akan ayyukan ƙaramar hukumar. Hakan…
Gwamnatin Jihar Borno ta amince da sauya sunan Jami’ar Jihar Borno zuwa Jami’ar Kashim Ibrahim don girmamawa ga tsohon gwamnan Arewa na farko. Gwamnatin ta amince da sauya sunan Jami’ar…
Hukumar hana cin hanci da rashawa a Najeriya EFCC ta kori jami’an ta 27 bayan samunsu da laifin damfara da wasu laifuka da su ka saba da ƙa’idar aikin. Shugaban…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu zai tafi kasar Ghana domin shaida rantsar da sabon shugaban kasar John Dramani Mahama. Hakan na kunshe a wata sanarwa da hadimin shugaban ƙasar Bayo…
Wata motar dakon mai da ta fashe ta yi silar mutuwar mutane da dama yayin da gidaje su ka kone a jihar Delta. Lamarin ya faru a jiya Lahadi a…
Jami’an sojin Najeriya sun hallaka fitacce ɗan bindiga Sani Rusu a jihar Zamfara. Jami’an tawagar Operation Fansar Yamma ne su ka hallaka fitaccen dan bindigan kamar yadda mai magana da…
Jam’iyyar PDP a Najeriya ta ce a zaɓen da za a yi na shekarar 2027 za ta lashe ƙarin kujerun gwamna a ƙasar. Kwamitin gudanarwar na jam’iyyar ne su ka…
Helkwatar tsaro a Najeriya ta ce ta na duba yiwuwar samar da bangaren hada makamai na gida a ƙasar. Babban hafsan tsaro a Najeriya Janar Christopher Musa ne ya bayyana…
Kungiyar dattawan arewa ta sake kira ga gwamnatin tarayyar Najeriya da ta janye kudirin sauya fasalin dokar haraji. Karo na biyu kenan da kungiyar dttawan ta yi wannan kira tun…