Mai alfarma sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar Na lll ya sanar da ganin jinjirin watan Azumin Ramadan a yau Juma’a a Najeriya.

Alhaji Sa’ad ya bayyana cewa an ga watan na Ramadan ne a sassan Najeriya daban-daban.

Sarkin Musulmin ya bayyana gobe Asabar a matsayin 1 ga wata Ramadan na shekarar 1446, da dai da 1 ga watan Maris 2025.

 

Leave a Reply

%d bloggers like this: