Hedkwatar Tsaro Ta Musanta Zargin Biyan Kudin Fansa Kafin Sakin Mahrazu Tsiga
Hedkwatar tsaro ta Kasa ta musanta rade-raden da ke yawo cewa an biya kudin fansa kafin kubtar da tsohon shugaban Hukumar masu yiwa Kasa hidima ta NYSC Janar Mahrazu Tsiga…