Zulum Ya Yi Naɗe-Naɗe A Jami’ar Kashim Ibrahim Da Ke Jihar
Gwamnan jihar Borno Farfesa Babagana Umara Zulum, ya dora wa majalisar gudanarwar jami’ar Kashim Ibrahim alhakin bunkasa al’adun gudanar da bincike mai zurfi, da kirkire-kirkire domin samun damar shawo kan…
