Samar Da Kotu Ta Musamman Don Yin Shari’ar Cin-Hanci Da Rashawa Hakan Zai Kawo Ƙarshen Ɗaukar Tsawon Lokaci Kafin Kammala Shari’o’in
Gwamnan jihar Nasarawa Abdullahi Sule, ya bukaci majalisar dokokin kasar nan da ta kafa wata kotu ta musamman da za ta dunga gudanar da shari’ar cin hanci da rashawa a…
