Likitoci Masu Neman Ƙwarewa A Najeriya Sun Janye Daga Yajin Aikin Gargaɗi Da Suka Shiga
Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta dakatar da yajin aikin gargadi na kwanaki biyar da ta fara a fadin kasar. Kungiyar ta ce dakatarwar ta biyo bayan taron Majalisar Zartarwa…
