NELFUND: Ɗalibai Daga Arewa Maso Yamma 20,919 Aka Biya Kuɗin Makaranta Sama Da Naira Biliyan Biyu
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa ta kashe sama da Naira biliyan 2.08 domin tallafa wa ɗaliban manyan makarantu a shiyyar Arewa maso Yamma ta hanyar shirin Nigerian Education Loan Fund…
