Ƴan Sanda A Ebonyi Sun Kama Mutumin Da Ya Siyar Da Ɗansa Mai Kwana Biyar Da Haihuwa
Rundunar ‘yan sanda a Ebonyi ta tsare wani mutum Chukwuma Onwe, bisa zargin sayar da dansa mai kwanaki biyar da haihuwa akan Naira miliyan 1.5. Onwe wanda dan asalin karamar…