Ƴan Bindiga Sun Hallaka Jami’an Tsaron CJTF A Jihar Zamfara
Akalla jami’an CJTF Takwas aka hallaka a kauyen Dan Loto da ke karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara. Harin dai na zuwa ne makonni biyu bayan da wasu ‘yan bindiga…
Mai Tsage Gaskiya Komai Ɗacinta
Akalla jami’an CJTF Takwas aka hallaka a kauyen Dan Loto da ke karamar hukumar Tsafe a jihar Zamfara. Harin dai na zuwa ne makonni biyu bayan da wasu ‘yan bindiga…
Rahotanni daga jihar Borno na nuni da cewar jami’an soji da dama ne su ka mutu bayan wani mummunan hari da ƴan Boko Haram su ka kai musu a sansaninsu.…
Hukumar hana fasa kauri ta Ƙasa Kwastam reshen yankin Seme ta ce ta kama wasu haramtattun kayayyaki da suka hada da haramtattun kwayoyi da kuma fulawa da wa’adin amfani da…
Gwamnan Jihar Akwa Ibom Umo Eno ya rattaba hannu kan karin kasafin kudin Jihar na naira biliyan 695 da majalisar dokokin jihar ta amince da shi ya zama doka. A…
Gwamnan Jihar Kebbi Nasir Idris ya bayar da umarnin dawo da daliban kwalejin kimiyya da fasaha ta Jega da aka dakatar sakamakon wata hatsaniya da ta afku tsakanin daliban da…
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya taya tsohon mataimakin shugaban kasa Namadi Sambo murnar nadin sarautar da aka yi masa a matsayin Sardaunan Zazzau da mai martaba Sarkin Zazza, Alhaji…
Ina ga makaho ne kadai ko wani mai son zuciya ne zai ce ba ya ganin hoɓɓasar da wannan bawan Allah yake yi kan cigaban al’umma da kuma yin aikinsa…
Atiku ya bayyana cigaba da tsare Nnamdi Kanu a matsayin zalunci tare da kira da a gaggauta sakin sa. Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar…
Gwamnatin Tarayya ta sake ƙaryata zargin da wani Sanatan ƙasar Amurka wai shi Ted Cruz ya yi cewa wai ana yi wa Kiristoci kisan ƙare dangi a Najeriya. Ministan Yaɗa…
Rundunar ƴan sandan Jihar Jigawa ta tabbatar da nasarar kama masu aikata laifuka a fadin Jihar, inda ta kama wasu mutane 153 da ake zargi, tare da kama miyagun kwayoyi,…