Yajin Aikin Da Ma’aikatan Man Fetur Da Gas Ne Ya Haifar Da Tsadar Gas Ɗin Girki – Ojulari
Kamfanin mai na Najeriya NNPC ya danganta tsadar gas ɗin girki da yajin aikin da kungiyar ma’aikatan man fetur da gas su ka yi a makon jiya. Shugaban kamfanin Bashir…